WANI AURE CHAPTER 13

WANI AURE CHAPTER 13
WANI AURE  CHAPTER 13 lya dauriya zeenat tana yi da jarabar deeni Amman shi sam baya Ganin kokarinta. saboda tana nuna gajiyawarta akan bukatarsa dan haka kullun yake aikin kiranta da raguwa. Ummi tasake yi musu zance zuwa asibiti Amman zeenat ta fitittike taki zuwa ta maida zance shiririta. , idan ma akaci sa’a DEENI yayi mata zance zuwa asibitin Sai tasa masa kuka tace ita akalleta fa bbu abinda ke damunta km bbu inda ke mata ciwo.dan haka deeni ya tattarata ya watsar. Abu daya zuwa biyu ke damunta km yake ci mata tuwo akwarya bai wuce yadda deeni yakanainayeta a gidansa ba, sam baya kaunar abinda zai fitar daita yau tsawon watanta bakwai kennan da kawota gidansa. Amman ko sau daya deeni bai taba kuskuren barinta ta fita daidai kofar gidansu ba. say dai kullun tana gida yana faman aikin susukarta ,ba dare ba rana. Three month later kwance take akan gadonta yayinda tayi zurfi cikin tunanin budadden halin irin na mijin ta. Wanda shi sam tamkar hawainiya yake may yawon canza yanayi a duk sanda taso. ida…