WANI AURE CHAPTER 12 WANI AURE CHAPTER 12 Wani irin shock taji ajikinta ” lokacin da shaki mayataccen kamshi turarensa, take jikinta ya dauki kirma. Zuciyarta ta tsaya cak ta daina aiki wani lokacin kafin daga baya tacigaba da bugawa da sauri da sauri “mamaki da fargaba ne suka taru suka lullube ta ,wai itace yau rungume akirjin Yaya DEENI” abinda ta dade tana mafarkin samu kennan. dan haka ta sake lafewa ajikinsa’ tare da kai hancinta tsaitin dayafi kamshi aijikinsa. muryata a sanyaye tayi masa sannu da zuwa tare da lumshe idanunta. , sake rungumeta yayi ajikinsa tsam tamkar wacce za’a kwace masa ita, sannan ya amsa da yauwa tana makale a jikinsa ya kulle dakin. Taba zaci zai amsa mata ba dan ta sake narke masa. Ahankali yasoma takowa zuwa kan lullausar center rough dinsu. ya zauna daita yana sauke ajiyar zuciya sosai take mamakin hali irin nashi “tamkar ba shi ne wannan maseefaffen mutumin da kallo daya idan yayi maka” ya isa ya tarwatsa zuciyar duk wanda akawa shi. ,hannushi duka yasa ya cire mayafin dake lullube da …