WANI AURE CHAPTER 11

WANI AURE CHAPTER 11
WANI AURE CHAPTER 11 Part din cike yake da abonkan arzikin da en’uwa ,Ummi Jikinta a sanyaye ta dinga ratsa mutane dake ,zaune a parlour’ har ta iso dakin ummi, da idanun take bin en dakin da kallo. kozata ga ummi ganin bata alamunta bane , yasa tmbye matar uncle din Inda ummi take. tace yanzu tashiga bathroom . Ahankali ta fidda numfashi tare sauke ajiyar zuciya cikin haka ummi ta fito tana ganin zeenat din. ta bata fuskarta “ta zauna tana dubanta” gefen ummi zeenat tasamu ta zauna fuskarta dauke da murmushi wanda da Gani na karfin hali ne. Cikin kasa da murya ummi tace yana ganki haka ina kayanki ? Cikin sanyi jiki zeenat tace shi nazo dauka. ,ummi tace ke dai kin cika shiririta wlh” komai baza kiyi shi cikin sauri da kazar kazar ba kin dinga jan jiki kennan ,kmr wata mage Alhalin kin san halin wanda zaki aura ” dan oya oya ne . jin haka yasa jikin zeenat din sake yin sanye, tare jin wata irin faduwar gaba “zuciyar ta dinga dokawa da sauri tamkar baso kirjinta. ahankali tasa hannuta ta kamo na ummi cik…