WANI AURE CHAPTER 1 WANI AURE CHAPTER 10 Wani irin kallon mamaki fk yake masa, ,gabadaya ya zamo tamkar mutun mutimi a zaune a gurin, Yarasa meke damun brain din DEENi, mutun Sai girman kan tsiya da nuna isa ” wai shi DEENi wani irin bahagon mutun ne ? Shi sam bbu ruwan shi da fadar duk magana da tazo bakinsa. In a low voice fk yace yanzu duk wahalar danayi akan yarinyar nan yatashi a banza kennan? A’a bakayi a banza ba tunda gashi “zan aureta gaskiya ce dai na gaya maka,dan kasan ita din ba ra’ayina bace. Amman narasa dalilin da yasa zuciyata ke muradin kasancewa tare daita ” fk ya sake dubanshi sannan yace dan rainin wayo kawai kar mai dani kmr wanda bai san komai ba mana. ,tunda har zuciyarka ta iya amincewa daita, har kaji zaka iya aurenta definitely kana sonta” ko yaya ne” deeni yaja tsaki hade da furzar da iska ta bakinsa” matsala dakai kennan rashin saurin fahimta fk yace idan son da kake mata ne ,na fahimta Amman kace wai kai baka sonta km kake kokarin aurenta, wannan ne fa bazan taba fahimta ba, DEENI ya sake fi…