RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 9

RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 9
RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 9 Zayyad da Rumaisa zaune a parlorn tsoho, Yazayyad na basu labarin London, bini bini suna kallon juna suna aikawajuna saqqonin soyayyah, tsoho na kallonsu yana murmusa wa, salon Soyayyahr ku Rumah na burgeni, ba kwa nunawa a fili, amma kallo daya na muku na san kuna sonjunan ku, kuma tabbas kun dace dajuna, ko da baku fada soyayyarjuna ba, ku din dai zan hada don ku haifa mana jikoki masu kunya kamarku, habawa Zayyad kunya Rumah kunya, Maysah ta sadda kanta qasa, shi ko Zayyad sai murmusawa yakeyi, Tsoho yace kunga da Sarkin rashin kunya ne Jawad har kama hannun Bilkisu yakeyi a gabana yana wani karkashe mata ido kamar sabon makaho.Duk suka tintsire da daria, Zayyad yace Tsoho gobe Insha Allah zan koma Kano, don jibi litinin, Tsoho yace Allah shi kaimu, ya maka Albarka ya qara budi, naji dadin Shaddar da ka siyo man wlh, Zayyad yace ba komai tsoho,Albarkar muke so, yace kullum muna muku adduar dacewa, Allah ya muku Albarka ya qara hada mun kanku suka amsa da …