RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 8

RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 8
RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 8 Ko da Amira ta koma sassan hajia babba bata ce komai ba, zama tayi kusa da ita tace hajia babba fita zakiyi? Tace eh Amira, muje na kaiki a Mota na, Waaaa? Allah ya sawwaqa na shiga tuqin ki, kinga ma tafla ta, Sai kin dawo, Hajia karime ta lullube fuskarta ynda ba zaa shaedeta ba tayi waje, taci saar fita daga babban gate ba tare da an ganeta ba, Adaidaita ta tsaida tashiga tare da cewa marrabar konduga zaka kaini, yace dari 500 tace yi sauri zan baka dari 8. Da sauri me napep ya ja er qurqurarsa. Suka bar layin. Sameer da Amira ne suka flto daga gidan, suka bi bayansu Hajia Babba, tafla me nisa sukayi kafln suka iso malilo, unguwa ce me kama da qauye,jan qasa ce sai bukkoki, bukar gun basu wuce 10 ba, da alamun mutane basu flye yawa ba. Daga nesa samir yayi parking, hajia babba ta flto daga keke napep ta biyashi ta nufa wani bukar da yafi sauran kyau. Daga nesa tace bigbrosamir muje yace A’a ba musan me ke ciki ba, kamar daga sama suka ga wani mutum daga sh…