RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 12

RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 12
RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 12 Parlorn yayi tsit kamar ba kowa cikinta sai qarar fanka, Tsoho ya cigaba da magana, kuma za,a daura auren nan ranar jumaah me zuwa ma’ana nan da kwana 7, flrgigit suka dawo hayyacinsu kallo daya zaka masu duka zaka ga tashin hankali a fuskokinsu, Jawad ke maimaita sunan fadila a bayyane tare da kallon inda yammatan ke zaune kuka yaga rabin ransa bilkisu keyi, zuciyarsa ya hau zafi da ya hango fadila rakube tana cizgar kuka, lokaci daya ya tuna rashin kunyar tada shirga mishi, nan da nan haushin ta da tsanarta suka darsu a ransa da sauri ya girgiza kai wlh ba zaiyuwu ba da sake. A bangaren Mua’amar kuwa Tunani yake yama za ayi ya auri watan da ba Hanifa ba, ai ba zai mayuwu ba da sauri ya rarafa gaban tsoho tare da ririqe mai kafa, yace tsoho, kar kayi mun haka, ka taimakeni ka bani Haneefa, haneefa ce rayuwata. Baba Mudassir yace kai Mua’amar meye haka?Tsoho ya daga ma baba mudassir hannu yace, barshi ya gama, ina jinka Amar, k0 kunya be jiba ya cigaba da c…