RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 10

RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 10
RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 10 Maysah tace ina zaki kaimu? Ki tsaya, Fadila tayi parking tare da sauke ajiyar zuciya, first of all kar da ki qara yi man haka, Shikuma Jawad din ya qara gigin tabani yagani, zan bashi mamaki wlh, Maysah tace kiyi haquri’ sis let it pass, fadila tace ya wucei, Maysah tace let me drive, ba musu fadila ta fito ta koma sit din Maysah ita kuma ta koma ta shige tare dajansu suka nufa Gida. Jawad ke hada kayanshi, shi zai koma Gombe, tunda uwarshi ta haifeshi ba a taba Embarassing dinshi haka ba, kamar ace yarinya kamar wannan fadilar ta gaya mai magana bema ta komai ba? Dole ya ne yabar garin, haka ya bar Gidan be ma kowa Sallama ba har bilkisu. Ba wanda ya san anyi, Mu’ammar be fada ma kowa ba, Maysah ma haka. Bilkis tayi tayi ya fada mata abin da yasa shi tafi ya qi fada, sai kuma ta sa kuka wai satin shi 3 bezo weekend ba, gashi yau friday bazaizo ba? Bayason kukanta yace kar k damu zan biyo Jirgi Insha Allah Yau din nan, just to see u, don ni zaman Maid ya Is…