RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 8 RIKICIN WANI GIDA CHAPTER 8 Tsoho yace ku tashi zan ne meku, Duk suka tafi, Tsoho yace Hassan da Hussaini da Gambo ku tsaya akwai magana, Su suka koma suka zauna, Tashin hankali, in akwai abunda Hajia babba ta tsana be wuce yanda M.Zailani ke nuna wariya ga yaranta ba, tayi mitar tayi masifan amma shirun, A cewarshi sune manyan yara maza a gidan, duk da bashi ya haifesu ba ammajinin qaninsa nashi ne kuma yana auran Uwarsu, Yo su Mudassir da Labaran fa? Ai in akwai Manya be wuce su ba ko? Yace toh bana buqatar shawararsu, idan ina da buqatar hakan zan nemesu, haka zata zauna ta tara yaranta ta chusa musu tsanar Qanwarta Hajia Ama. yaran Umma hajja ne abokan shawarar Tsoho, k0 yaransa na cikinsa(‘yan dakin Hajia Ama) be neman shawararsu, da yake su masu fahimta ne basu taba damuwa da hakan ba. Tsoho baya yanke hukunci sai ya nemi shawarar Baba Hassan, Hussaini da Baba Gambo. Yace Ya kamata yaran nan a aurar dasu don naga har wasu daga cikin su sun fara magana, Baba Hassan Yace Tsoho ina…