NAYI GUDUN GARA CHAPTER 36

NAYI GUDUN GARA CHAPTER 36
NAYI GUDUN GARA  CHAPTER 36 Ramadan bai samu ya kira safna ba, har sai daya fita zuwa sallahr tarawi, ya tsaya ya kira, ta dade tana ring, safna tai burus taki dauka . Sai ya hakura ya tafi. Bayan an sauko ya kuma kira, tana ring sai da tai sau uku ta dauka a cunkune,ta gaidashi, yace “kiyi hak’uri safna dazu bana kusa da wayar ne.”  Tabe baki tai dan tasan ba zai wuce matan sa ba, sai ta basar tace “ai na gode kawai, saida ya lallabata, sannan ta hakura, sukai hira suka rabu.  Haka al’amura sukai ta tafiya kwata-kwata ramadan ya canja akalar komai, ba ya taba waya agaban matansa, ko zai kira safna sai dai ya kirata idan ya fita da dare k0 wajen aiki. Hakan itama ba ta taba kiransa yana gida. Domin ba taso ta faso tun yanzu, matansa su ga lagonta. Haka watan azumi yayi ta tafiya al’amura nata tafiya, mutane nata ibada har  aka kai da an ajje azumi wato anga watan sallah. Anyi shagulgulan sallah da dama har sallahr ta wuce.  Bayan sallah da sati uku ramadan ya fara karasa ginin da ya fara tu…