BARRISTER ASAAD COMPLETE
*BARRISTER ASAAD* Dedicated to *MEENA PARROT* Gaisuwa na musamman zuwa Ga ‘yan group d’ina da kuma *Fati Azland* *Aneesa Rimi* *Aneesa Anush* *Baby Haneepha* *Memxy BBC* *Ummi Aisha* *Anty Baraka* *Zarah Bukar* *Autar Hajiya* *Mamy Aydah* *Maryam Kaumi* *Rookie Sadau* *Nafee Anka* Jambandu na *Anty Bilkisu Zubair* *Anty Nana Khazlim* *Anty Halima Zubair* *MAMEEY AYDAH* 1⃣▶5⃣ Alhaji Muhammad Ali babban Dr ne mutum ne d’an boko sosai asalinsa buzu ne amma ‘a Nigeria ya tashi Allah ya basa ilimi sosai bayan kasancewar sa Dr kuma Professor ne yanzu haka yana da asibitin kansa, matar sa d’aya ‘ya’yanta uku Ibrahim da Nabila sai kuma auta Sadiya amma suna kiranta Jalila kasancewar sunan mahaifiyarta ne da ita, Ibrahim da Sadiya sunyi karatu mai zurfin gaske gashi Allah ya basu baiwar k’wak’walwa kullum su suke d’aukan over roll students, Ibrahim yanzu haka ya kammala PHD d’insa yayi aure ‘a chan Uk kasancewar ‘a chan yayi karatunsa koda ya kammala karatunsa da first class upper ya fita shine best student of the …