WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 2 BY EL'LADAN WASU MAZAN BOOK 1 CHAPTER 2 BY EL’LADAN Www.bankinhausanovels.com.ng Kuka ta saka harda sheshsheqa. Kotun yai tsit sautin kukan nata kawai ke tashi Cikin kuka tace wlh ni ko a lahira na tashi na ganni da WASU MAZAN nasan ban dace. ba. Zuciyar alqalin ta kuma dugunzuma da aibanta mazan da take Ya kira sunanta halima. Aqilu alkanawi. Ta dago ta kalleshi ba tare data bashi amsa ba kuma shima bai saurari amsar nata ba yace kokin manta da kotu ba gdan biki bane da zakizo ki baza kolinki yanda kikiso Kokin dauka itama kotun kidan bariki ne? To ki daidaita natsuwarki kisan me kike Sannan ya maida kallonsa kan wata takarda dake gabansa Sannan ya dago yace sakamakon cin fuska da halima ta nuna a wannan kotun kotu ta yanke mata zama gidan yari harna tsawon wata daya da tara na dubu hamsin Sannan an daga wannan shari,ar tata ita da baballe salusu ashana zuwa nanda sati biyu masu zuwa ita kuma za,a tsareta a gidan yari Barista zahra. Tai saurin miqewa a hanzarce inada magana ya mai shari,a Alqali yace an b…