UMM ADIYYAH CHAPTER 80 BY AZIZA IDRIS GOMBE UMM ADIYYAH CHAPTER 80 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng “I don’t care.” “Yau na ga ikon Allah, don Allah ka ba ni, zan yi muni a duka hotunan.” “Ki cire dayan, idan kin ga dama ko ki sa Karami.” “To ai ba za ka.. To a cikin mutane za ka… Ina ce ba za ka taba kunnen nawa ba a cikin jama’a, ka ba ni dan kunnena don Allah, please, dan karamin Pretty please. Www.bankinhausanovels.com.ng Zan ba ka kyauta muna fitowa. Nayi alkawari.” Ta fada hade da rike makogoronta da yat- sunta, tana marairaice masa. Ya Salamn! Yarinyar nan wataran za ta gama da zuciyarsa. Hannu ya sa ya ciro dan kunnen, sannan ya yi mata alama da ta janye lullubin lufayan nata, a hankali ta janye, shi kuma ya karkace ya sa mata, hade da sumbatar wurin. Sannan ya koma ya zauna, inda ya bar Umm Adiyya, a narke a wurin. Ta san ya san abinda take zama ne, idan ya yi hakan, shi ya sa ya matsa mata. Daidai lokacin Takiyya ta bude mata murfin gefenta, “Amarya oya, fito, a hankali.’ “Takis, mun gode, bari na rakata.” Zaid ya fada cikin…