UMM ADIYYAH CHAPTER 62 BY AZIZA IDRIS GOMBE

UMM ADIYYAH CHAPTER 62 BY AZIZA IDRIS GOMBE
UMM ADIYYAH CHAPTER 62 BY AZIZA IDRIS GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  hakkin dan Adam. Ba abinda ya burgeta da shi, illa yadda bai boye mata darajar matarsa a wurinsa ba.  Www.bankinhausanovels.com.ng Sabanin wasu mazan idan sun je neman karin mace, sai su yi ta aibanta ta gida, suna nunawa mace ita ce maganin matsalolin da suke da su. Su kuma matan abin takaici, sai su zaci haka abin yake, sai sun shiga su gan shi da matarsa tif da taya. Cak! Ta tsaya tana kallon takalman, kafin ta dawo hayyacinta, ta shaki kamshin mai su, dago kanta ta yi aiko idanunta take suka fada cikin nasa, masu duhu da haske. Ba shiri ta maida kanta kasa, ta hadiyi wani abinda ba ta san girmansa ba, saboda sai da ta ji wuyanta ya amsa. Ta gefe ta matsa, ta yi niyyar gaishe shi, amma ta san tana budan baki asirinta zai tonu, domin kuwa muryarta a sargafe take. Don haka ta shige cikin gidan ba tare da ta tanka masa ba, ta saman kafadarsa ya bi ta da kallo, har ta bacewa ganinsa. Take hannayensa da suke ajiye a gefensa suka …