TAWA TA SAMENI CHAPTER 40 KARSHE BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 40 KARSHE BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 40 KARSHE  BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng  Mun tsaya  tunaninka guy shine ya ramar dani ya kuma rungume ni tare da yan wasanni yana gayamin yayi missn dina a Www.bankinhausanovels.com.ng  lot,bai tambayeni Aunty Mimi ba,na shirya mishi abinci ina fadin ban san kana hanya ba guy dana shirya maka abinci na musamman amma gobe kace ma abokanka suzo lunchn ya ce to shi kenan big gal Da daddare na shirya mishi farar shinkafa da miyar dambun nama,yana ci na ajiye mishoi coke mai sanyi na gwangwani,ya dubeni tun yaushe Mimi ba ta nan’na ce dazu ta fita bai sake magana ba, muna tare har goma bata dawo ba na tsuke cikin riga da gajeren wando ,albarkatun kirjina duk sun fito.hakika kwalliyata ta firgita guy,dan na lura ya nuna kwalamar shi a fili.duk da fitar da Aunty Mimi tayi ta mugun bata mishi Www.bankinhausanovels.com.ng rai sai yace big gal zamuje dakina na ce guy dakinka fa kace me zanyi a ciki cikin zolaya nake magana yace lada zaki samo ko ba kya s0? nace ina so mana amma sa…