ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 3 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 3 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 3 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya kuma bai fada miki da bakinsa ya na sonki ba har ya kama gabansa. Sai dai kuma idan so ki ke ki jefa rayuwarki cikin damuwa. Www.bankinhausanovels.com.ng Ina son ki cire son shi tun da wuri, kar abu ya zo bai samun yadda ki ke so ba ki shiga cikin wata damuwar, tun da dai babu wanda ya san ranar dawowarsa. Don ni kaina da ki ka ganni nan, babu irin binciken da ban yi miki ba a kansa, don dai kawai na nemo abin da zan fada miki ki samu farin ciki. Amma kowa na tambaya sai ya ce min gaskiya ba shi da tabbacin dawowarsa. Don haka mu cigaba da addu’a, duk abin da zai zamo miki Alkhairi cikin rayuwarki shi muke fata”’. “Zahra duk na ji, na kuma fahimci abin da ki ke fada min. sai dai kumi bana jin zan iya son wani da namiji kamar yadda nake jin M.J a raina, na dai yarda cewa addu’ar ita ce zan cigaba da yi, sai kema ki tayano da hakan, idan har da Alkhairi akan hakan Allah ya datar da ni, sai dai kuma …