ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE
ZURI'A DAYA BOOK 3 CHAPTER 1 BY SA'ADATU WAZIRI GOMBE ZURI’A DAYA BOOK 3 CHAPTER 1 BY SA’ADATU WAZIRI GOMBE Www.bankinhausanovels.com.ng Mun tsaya Bata bari ta bata amsaba ta ce, “(Please) Granny tashi muje ki gani kada ki ce ba zaki ba’Haka ta kamo hannunta suka fito falon suka iske babu kowa, Haana taji dadi don bata son wasu su gansu suce me yake faruwa. Suna fitowa suka hango shi, Haana ta yiwa Allah godiya don haka tayi saurin nunawa Granny shi. Ita din ma ta cika da mamaki. Granny ba tsaywa zamu yi ba, muje gurinsa muga ko wane”. Tafiya suke Haana ce kadai ke magane amma ita Granny bata ce komai ba, Allah-Allah take ta je ta ga ko waye? Kuma ya akai har ya samu damar reyuwa cikin gidan ba tare da sun san wanene ba? Suna zuwa gurin Granny ce ta fara yi masa sallama, juyowa yayi don amsa sallamar. Kash! Sai, ku daka ce ni a nan zan dakata sai mun hadu.a kashi na uku don jin yadda zata kasance, Cikin murmushi ya juyo ya amsa da cewa, “Wa’alaikumussalamu wabarakatuhu”. Idanuwansa kyar a kansu. Nan ya Kara fadada murmushin fuskarsa, wanda …