UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 15 BY SHATU

UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 15 BY SHATU
UWAR GIDAN BAHAUSHE CHAPTER 15 BY SHATU Www.bankinhausanovels.com.ng  Anty jidda ta fito hannunta rike da mayafi da makullin mota. Parlonta bayan Hanifa dake zaune ta Dan fada se Kuma hannunta dauke da jaririyar ta nannade cikin layette, gaban ta abinci cikin plate an rufa wani plate din Dan Kar ya huce, dayan hannunta na rike da katon mug cike da kakkauran tea. Mutanen dake parlon akwai Amira, yayar su se Kuma kawayen Anty jidda guda biyu da cousins din su Hanifa guda biyu. Hajiya hanne ta fara duban Anty jidda tace+ ” Ya na ganki da key din motar, se Ina kenan?” Ta tsaya ba tareda ta zauna ba tace “Zanje gidan surukan Hanifa ne, bazan iya jira ba Kuma yarinyar yaushe ya aureta zaa saka ya Kara aure?..” Hanifa tayi saurin aje mug din hannunta tareda fadin ” Dan Allah Mom karki je, ki bar maganar nan kawai. Ismail threatened me Akan abinda nama Ummaah, karki je ki Kara ballo wani abun” Wani harara ta Mata tace ” Ke ai na lura Baki San kanki ba, bansani ba ko har yanzun zafin haihuwar ne Bai sak…