MULKI KO SARAUTA?CCOMPLETE

MULKI KO SARAUTA?CCOMPLETE
MULKI KO SARAUTA?CCOMPLETE  Www.bankinhausanovels.com.ng  22am, 10/3/2016] Fatyma Zahra Too Nv: Fertymerh Usman > fertymerh xarah novels 1) MULKI KO SARAUTA? Na fertymerh xarah Danqareriyar motace tayi parking harabar gidan, yanayin parking din motar xai tabbatar ma ranta a bace yake da sauri ta fito ta nufi cikin gidan batare da ta kula da mutanen dake xubewa qasa wurin gaidata ba a babban falo ta taradda mahaifiyarta tare da maaikatan gidan , ta shagwabe fuska kamar xatayi kuka tace ammi kinga yaya Aliyu ya hanamin sakewa a party ya hanamin sukuni duk yabi ya takuramin saboda kawai nasan wadannan kayan shine yace sai na dawo gida………sai hawaye sharrrrrrrr ammi ta dubi shigarta kafin ta maida kallonta ga aliyu dake shigowa falon tace Aliyu ko meye damuwarka akan shigar auta yace ammi da kanki kike wannan mgnr bayan kinsan wannan shigar bata kamace taba tana musulma, ammi ta bata rai tana kallon Affiya tace auta yi haquri kibarsa, jeki cnxa kayan ko ki dora jallabiya akai, affiya ta …