MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 5 BY MAI_DAMBU MASARAUTAR JORDAN BOOK 3 CHAPTER 5 BY MAI_DAMBU Www.bankinhausanovels.com.ng kk Ukraine… “Haba Didih! Mijinki kika zaga fa, meye larfin Ashraf dan yana sonki? Kike wulakantaka shi, tabbas baki san darajar aure ba, yin auren kike kawai baki san hakkinshi akanki ba, shi yana kokarin kare kimar shi a idanun mu amma ke kina zubda baki, Yanzun Abinda kika yi ya dace, kin zauna kina zagin shi kamar kin samu d’anki haba SAFINAH, ina thmin ki ya tafi, dan haka ki kira shi a gaba na, ki kuma bashi hakuri. Wallahi hakurin da yay: dake in Ni ne bazan iya ba, kina ganin Sophia ita da gaskiyar ta ma, amma ita ke bani hakuri, ku mata kuna da Matsala, da zaran namyi ya nuna muku ya haura bishiyar kace akan sanku toh a lokacin kike jin wulakancin a ranki da tijara, kece ki ce mishi munafuki, gulmamme, mugu, Haba SAFINAH,. Idan shi zai mutu dan ke, me yasa ke bazaki yi sumar shi ba, kin zauna kina zagin mutum me daraja dan kinga yana aurenki.” Www.bankinhausanovels.com.ng Jin haushi yay! …