YAYANA NE COMPLETE
YAYANA NE COMPLETE Www.bankinhausanovels.com.ng Gidan Majid acike yake da yan barka kowa se kallon babyn yake ana Allah yaraya amma me jego tayi shiru daga gefen gado take zaune dakaganta kaga me damuwa da alama ma kuka tayi ga dan karamin akwati agabanta kayan baby kala hudu nata kuma kala biyu, Jitayi an riko hannunta datayi tagumin dashi,yayartace asama’u janta tayi har dakin yaranta kafin tafara magana, Haba badi’a duk abinda zakiyi kibari se an watse kiyi abinki sekin nunawa mutane kina cikin wani hali, Cikin muryar kuka tace Yaya dole inyi kuka abin yafara isata majid fa ba talaka bane amma kiga wulakancin dayai mana nibama kaina nake jiyewa ba dan jinjirinnan dabesan komai ba haka zetaso yabi layin yayyensa dasuke cikin ukubar rayuwa kamar ba gidan ubansu ba kinsani bantaba magana ba bantaba nuna damuwata akan duk abinda yakemin shida mahaifiyar saba da kuruciyata zasusa hawan jini yakamani, Dukda dahaka badi’a hakurinnan shi zakici gaba dayi kodan yaranki suyi koyi dake kuma koma…