TAWA TA SAMENI CHAPTER 6 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
TAWA TA SAMENI CHAPTER 6 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI TAWA TA SAMENI CHAPTER 6 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA kuma a dafa mashi indomie amma ke zaki dafa ko? tace eh nace to don kar inyi kuskure mami tayi dariya tace kai ke kam kin cika tsoro,sababin kuloli mama ta bani na zuba masu birabisko da miyar kaji yaji curry sai kamshi yake,na dauka na tafi nayi sallama a kofar dakinshi aka amsa mani cikin faduwar gaba na shiga nace sannunku mutum uku suka amsa kaina a kasa ban kalli kowa ba nace a ina zan ajiye?cikin dauriya nake magana gabana sai faduwa yake wani daga cikinsu yace maska tana magana,da sauri na dan dubi wanda aka kira maska yana ta faman danne danne waya tamkar ba dashi ake magana Www.bankinhausanovels.com.ng ba,dayan yace ke ajiye kan wancan table din,na dubi table din sai naga akai yayanmu ya dora kafarshi na dubi mai maganar nace ai yasa kafa a kai yayi murmuahi sannan yace ajiye ko ina kinsan halin yayan naku sai hakuri na ajiye gabansa don mami tace dama su ne zasu ci na juya zan tafi sai …