SHU'UMIN NAMIJI CHAPTER 3 BY FATYMA SARDAUNA
SHU’UMIN NAMIJI CHAPTER 3 BY FATYMA SARDAUNA
Www.bankinhausanovels.com.ng
Wani irin kallo mai ta da tsikar jiki Zaid yayi mawa Zahrah, still fuskarsa Ιauke da wannan sheΙanin murmushinnasa, sadda kanta Ζasa tayi haΙi da soma wasa da yatsun hanunta,, Sunanta yaΖira da wata irin murya mai kwantar da zuciya, bata iya amsa masa ba saima Ιago kanta da tayi ta kallesa, wani irin baΖon yanayi ta tsinci kanta aciki mai wuyar fassaruwa, a hankali ya lumshe kyawawan idanunsa masu kalar bacci haΙe da buΙesu a lokaci guda,, “Zantafi !!” yafaΙa daidai lokacin dayake Ιaura sit belt a jikinsa, kasa ce dashi komai tayi saima wani iri taji dayace zaitafi ita a sonta bataΖi su tabbata a haka ba, domin ganinsa kaΙai yakansa taji wani irin nishaΙi a cikin zuciyarta,, wata Ζatuwar leda mai Ιauke da tambarin wani makeken mall yamiΖo mata, sadda kanta Ζasa tayi haΙe da girgiza kanta, alaman bazata karΙa ba,, Ιan Ιata fuska Zaid yayi haΙe da cewa ” idan baki karΙa ba bazanji daΙi ba, kuma kinsan cewa bakyau maida hanun kyauta baya ” wani irin sanyi taji a cikin ranta tabbas ko
bakomai tasamu mai kulawa da rayuwarta, cike da girmamawa ta karΙi ledar, haΙe dayi masa godia,, murmushi kawai yayi mata haΙe dayi mata nuni da tashiga gida,, ba musu tajuya cikin takunta mai Ιauke da nutsuwa tashige cikin gidan,, tana shigewa cikin gida Zaid ya Ιaura hanunsa akan mararsa dayakeji tayi masa tauri kamar ansanya dutse, lumshe idanunsa yayi, haΙe da gangaro hanunnsa zuwa kan joy stick Ιinsa cikin wata irin murya yace “idan kika kama sugar baby baki mata kaca kaca ba bazan yafe miki ba, because ta wahalarni da yawa, tasa inata abubuwan daba halina ba, wato ΖasΖantar dakai dakuma yawan magana ” wani munafukin murmushi yayi haΙe dayi mawa motar tasa key, kaitsaye guest house Ιinsa yanufa, domin kuwa a yanda yakeji yau bazai iya kwana bai yi sex ba, dole yasamu wata yayi mata cin kaca, saboda yakai Ζololuwa wajen sha’awa ga wannan Ζ΄ar iskan Zahrah’n takunna sa, domin ganinta ma kaΙai tayar masa da hankali yake…..+
Yauma dai wata sabuwar karuwar yasamu mai suna Salima, tun da Salima ta sanya idanun ta akan Zaid soyayyarsa tatafi da ita, Salima yarinya ce Ζarama don bazata wuce 21 year ba, sosai ta liΖemawa Zaid, burinta a duniya shine Zaid yasota, amma kwata kwata Zaid bai damu da lamuranta ba, amma duk da haka bata fasa bibiyar sa ba,, Zaid kuwa fuskanta da yayi cewa Salima bata taΙa iskanci ba, yasanyashi fara sauraranta haΙe da Ιana mata tarkon shu’umancinsa, yaci alwashi cewa sai ya tarwatsa budurcin Salima,,, itama dayake soyayya tarufe mata ido, yasanya tayi saurin amincewa dashi,, zaune suke a tsakiyar tangamemen falonnasa dagashi sai dogon wandon jeans, yayinda Salima ke kwance a jikinsa, daga ita sai wata baΖar doguwar riga marar nauyi, gaba Ιaya Salima tasusuce game da soyayyar Zaid, a yanda takejinsa acikin zuciyarta zata iya mallaka masa komai nata a duniya,, a hankali yasanya hanunsa cikin kanta, wanda yasha kitson Ζari da akayishi da gashin doki,, wato attachment,, wani irin kallo yajefi Salima dashi, take ta langwaΙe kai, haΙe da matso da fuskarta dai dai da tasa,, bakinsu take ΖoΖarin haΙewa waje Ιaya, saurin kauda kansa gefe yayi haΙe da jawota jikinsa, lafewa tayi a cikin jikinsa haΙe dayin Ζasa da kanta, bakinta ta Ιaura a dai dai kan nipple Ιinsa, a hankali ta soma tsotson nipple Ιin nasa, saurin lumshe idanu Zaid yayi domin kuwa sosai yakejin wani iri acikin jikinsa,, kwalbar giyan dake gefensa ya Ιauka haΙe da kafawa abakinsa, sosai ya tuttula wa cikinsa giya,, domin yafijin daΙin sex idan a buge yake, hannayensa yasa ya zame rigan dake jikin Salima,, take surarta ya bayyana,, sake waro idanunsa yayi, domin kuwa gaba Ιaya Salima ta rikiΙe takoma masa Zahrah sak,, hmm giya tafara aiki,, wani irin shu’umin murmushi Zaid yayi haΙe da lasan laΙΙansa, duka hannayensa ya buΙe alamar ta taho garesa, cike da Ιoki Salima ta faΙa jikin Zaid, haΙe da Ιaura hanunta kan joy stick Ιinsa tasoma murzawa a hankali, abunku da tashen balaga itama dama tajima tana buΖatar wanda zai jagwalgwalata,to yanzu gashi tasamu baban Ζ΄an iska, gaba Ιaya hannayensa ya Ιaura a kan breast Ιinta, bayan yacire mata duk wani kaya dake jikinta, balaifi tanada big breast, duk da cewa breast Ιinta bai kasance yanda yakeso ba, bakinsa ya Ιaura akan wuyanta yashiga bata wani irin kiss mai ta da hankali, still kuma hannayensa nakan breast Ιinta, yana murzasu a hankali,, tuni Salima ta shiΙe tafice a hayyacinta, domin kuwa salon Zaid na daban ne, Ιa gata Zaid yayi caΙak, haΙe da nufar bedroom Ιinsa da’ita, domin kuwa tuni tanarke, haΙi da sallama masa kanta,, gaba Ιaya Zaid yafice a hayyacinsa domin kuwa Surar Zahrah kawai yake hangowa a jikin Salima, cikin rawar jiki yafar mawa Salima, da Ζarfin gaske Zaid ya ratsa hanyar Salima ya wuce,, duk irin ihun da Salima keyi Zaid bayako jinta, Zahrah kawai yake hangowa, a maimakon Salima,, sosai Zaid ya gurji Salima son ransa har saida yaji mata ciwo, tun Salima na ihu har muryarta tadaina fita, sam batai zaton haka zafin sex yake ba, a tunaninta daΙi kawai a keji,,, saida yasamu nutsuwa kafun ya sauΖa daga kanta, kai tsaye toilet yashige, yasakar mawa kansa shower, yajima tsaye ruwa na dukansa, daga bisani yayi wankan tsarki, yafito daga cikin toilet Ιin,, sanye yake da rigan wanka hanunsa riΖe da Ιan Ζaramin towel yana goge kansa,, kallon inda Salima ke kwance shame shame tamkar gawa yayi, wani munafukin murmushi yasakar mata haΙe da kashe mata ido Ιaya, “Ζ΄an matana !” yafaΙa da muryarsa ta yaudara,, da Ζyar Salima ta’iya Ιago idanunta dasuka kumbura saboda kuka ta kalleshi,, murmushi yasake yi mata haΙe da nufar inda mirror Ιinsa yake,, mai ya shafa a jikinsa sama sama, wata maroon jallabiya, ya zura ajikinsa, haΙe da feshe jikinsa da turarensa mai daΙin Ζamshi,, kan gadon da Salima ke kwance yanufa, kwanciya yayi a Ιan nesa da’ita haΙe da juya mata baya, sakayau yakejinsa, tamkar an sauΖe masa babban nauyin dake kansa, dan haka mintuna Ζalilan bacci yayi awon gaba dashi,, da kyar Salima ta’iya tashi ta shiga bathroom, ruwan zafi ta tara a cikin bath tub Ιin wanka, tashiga ta zauna, saida tayi kuka tsabar azaba, da kyar dai tasamu ta’iya gasa kanta,, kuka kam tayishi badon komai ba kuwa saidon azaba’n da tasha a wajen *SHU’UMIN NAMIJI,ZAID* kwanciya tayi itama a gefensa, take baccin wahala yayi gaba da’ita……..
*ZAHRAH* kuwa a daren ranan nan sam bacci Ζaurace mawa idanunta yayi, wata irin soyayyar Zaid mai Ζarfine yake huda zuciyarta, sam takasa manta irin kallon da Zaid keyi mata, ga murmushinsa, daya tsaya mata a zuciya, haΖiΖa Zaid yacika *SHU’UMIN NA MIJI* domin kuwa ya shammaceta ya Ιauke mata zuciya batare da ta ankaraba,, har kusan Ζarfe 2 na dare kafun Zahrah tasamu bacci ya Ιauketa,, washe gari kuwa da dassafe ta shirya kanta cikin riga da sket na a tamfa, balaifi kuma ta Ιanyi kyau cikin shigarta ta,, Ζarfe 7 dai dai ta nufi makaranta, domin kuwa yau suna da lecture 7:30, sa’anta Ιaya yanzu Inna bata hanata zuwa makaranta akan lokaci, saboda haka yanzu bata latti……Zaid kuwa ba shine ya farka daga bacci ba, sai wajen 8:30 am, abun haushi da takaicin ko sallan asuba baiyi ba, bathroom yashiga yasakeyin wanka, haΙe da Ιauro alwala, sallaya ya shunfuΙa haΙi da soma kabbara sallah, kokunya bayaji domin kuwa rana tafito faΙe faΙe, amma wai sai a lokacin yake sallan asuba, Allah wadaran halinka Zaid, ai dama ibada da iskanci basa taΙa haΙuwa waje Ιaya, babuma kamar zina, ya Allah kakaremu daga sharri da aikata zina, ameen….+
Tsab yagama shirya kansa cikin wasu haΙaΙΙun riga da wando Ζ΄an kanti, maroon colour, sosai kayan suka amshi jikinsa, kasantuwarsa mai farar fata, wandon irin pencil Ιinnan ne yayinda rigar takasance mai aninaye a gabanta, sannan tana da guntun hanu iyaka guiwa, facing cap maroon colour yasanya a kansa, ta ke kyau da kwarjininsa suka sake bayyana, haΖiΖa Zaid ya haΙu tako wani fanni, matashine maiji da gaye gakuma kuΙi da suka Ιaure masa gindi, feshe jikinsa da turarukansa masu Ζamshi yayi, haΙe da Ιaukar wayarsa ya zura cikin aljihun wandon sa, kallonsa yakai kan Salima da take ta sharan bacci, wani munafukin murmushi yayi haΙe da buΙe wata Ζ΄ar Ζaramar drower yaciro rafan kuΙi Ζ΄an dubu dubu Ιauri Ιaya, rufe drower’n yayi haΙe da sa mata key,,, wurgi da kuΙin hanunsa yayi zuwa jikin Salima, haΙe da sakai yafice daga cikin Ιakin, bakinsa Ιauke da fito,, a ransa kuwa cewa yake “banzar yarinya ko daΙi ma bata da shi, mcheeeww nidai naja mawa kaina, a kwashe kwashena naje nasamu dusar mata !, amma bakomai zan fanshe ajikin kine sugar baby, wallahi duk randa na kamaki saina miki raga raga !!” kaitsaye wajen motarsa Ζirar BUGGATI yanufa, yana shiga cikin motar yayi mata key, tuni mai gadi ya wangale masa tankamemen gate Ιin gidan, shikuwa bawani Ιata lokaci ya cilla hancin motarsa waje…. Kaitsaye gidansu ya nufa, domin tunjiya Dadynsa keta Ζiransa akan yazo yanason ganinsa,, tafe yake acikin mota amma earpiece ne saΖale a kunnensa yanashan waΖa, bayan kiΙan dake tashi acikin motar tasa, gudu yake tsulawa baruwansa da wanda ke bayansa ko gabansa, a haka har ya’iso cikin gidan nasu, yanafita acikin motarsa yanufi Ιangaren mom Ιinsa,, zaune take akan kujera, tasha ado cikin shiga ta alfarma, yayinda wata yarinya ke duΖe a Ζasanta tana aikin yimata tausa aΖafafunta, daga kaganta kaga zallan hutu da jindaΙi, domin kuwa zoben hanunta kaΙai ya’isa yasai maka babban gida mai kyau awani garin,, tana ganinsa tasaki murmushi haΙe da kafesa da’ido, bakomai yasa tayin hakanba, face ΖoΖarin gano maike damunsa, dan taga fuskar tasa a Ιaure tamau,, “barka da hutawa Mom” Zaid yafaΙa dai dai lokacin daya zauna kan Ιaya daga cikin kujerun falon, Mom bata amsa masa ba saima kallonsa da taci gaba dayi, a hankali Hajara ta Ιago idanunta ta saci kallon Zaid,
“Zanci ubanki idan baki daina kallo naba shegiya munafuka mai baΖar fuska !!” Zaid yafaΙa cikin hargowa, tuni Hajara ta ruΙe Ζafofinta sun soma rawa, domin tabbas tasan yakamata tana kallonsa ne, itakam yau tashiga uku, taΖirawa kanta ruwa,, “ke Hajara tashi ki wuce ciki, anjima kya dawo ki ci gaba da matsamin Ζafan” Mom tafaΙa, sumi sumi Hajara ta tashi daga duΖen da take hartana jin tuntuΙe tsabar sauri tabar falon,,
“Wai Zaid maiyasa kake hakane ? dudduniya babu yarinyar daka tsana kamar Hajara, waima ni ba wannan ba, kokasan cewa ina da labarin duk irin abubuwan da kake aikata wa, sai yaushe zaka girmane Zaid ? ni bance kada kayi abunda kake so ba, amma kadaina bin mata dan Allah Zaid, wannan bahalin mutanen kirki bane !” Mom tafaΙa cikin rarrashi,, ko gizau Zaid baiyiba balle ya amsawa Mom,, bata damu ba domin dama tasan zaiyi wuya ya amsa mata Ιin,, bata sake ce dashi komaiba, saima tashi tayi tabar masa falon, domin bazata iya da wannan baΖin rannasa ba, ace mutum shi komai kayi masa bazaka burgesa ba, shegen baΖin hali da gadara, tamkar wani basarake,,, Mom na tafiya, wayar Zaid tasoma Ζara alamar shigowar Ζira, bai Ιauki wayar ba saima tashi da yayi yafice a falon, kai tsaye babban falon Dady Ιinsa ya nufa…. Maganar dai Ιaya ce, shine yafito da matar aure,, “to” kawai Zaid yacemawa Dady’nnasa, sun Ιan taΙa hira akan harkan kasuwancinsu, kafun daga bisani Zaid yayi mawa Dady’nnasa sallama yatafi…….1
gaba Ιaya yau Husnah takasa gane kan Zahrah domin kuwa, duk bayan minti kaΙan sai Zahrah ta saki murmushi ita Ιaya… Yanzuma zaune suke akan wata kujera da akayita da suminti, irin nazaman Ιaliban cikin University,, gyara zama Husnah tayi haΙe da maida hankalinta ga Zahrah… “SOYAYYA !!” Husnah tafaΙa,tana mai tsare Zahrah da idanu,, murmushi Zahrah takumayi haΙe da kamo hannayen Husnah cikin Ιan yanayin damuwa tace “bansan yanda a keyinta ba, impact ma bansan ya’ake gane ankamu da’ita ba, amma tabbas inaga nafaΙa a soyayya Ζawata, domin kuwa dare da rana koda yaushe tunaninsa baya barin zuciyata, da gaske inasonsa Husnah ? ” Zahrah ta tambaya lokacin da Ζwalla suka cika idanunta,, murmushi mai sauti Husnah tayi haΙe da cewa ” Lallai ko wanene shi yacika JARUMI acikin JARUMAI da har ya’iya sace zuciyar kyakkyawar Ζawata, tabbas ko tantama babu Zahrah kinkamu da son sa, wanene shi ? a’ina yake ?”
“har yau bansan wanene shiba, Husnah, bansan koshi Ιin waye bane, amma tabbas nasan cewa yafi Ζarfin ajina, amma yazanyi tunda shiya koyamini sonsa, bantaΙa soyayya ba, a kansa nafara shiyasa nake jin sonsa fiye da komai a gareni ” Zahrah ta Ζare maganar lokacin da hawaye suka wanke mata fuska, ” Kuka banakibane lover girl, nidai gaskia yakamata kinunamin jarumi’n nan domin nabasa babbar kyauta…. ” Ζan murmushi kawai Zahrah tayi batare da tasake cewa komaiba, sosai Husnah tabata shawara dakuma Ζarin haske akan soyayya,, koda aka tashi a makaranta, cike da tarin tunanin Zaid Zahrah ta dawo gida, a zuciyarta kuwa cewa take “Inama da zai dawo yau tasake ganinsa, har abada bazata gajiya da ganinsa ba……”
“Hahahahaaahha gaskia SHU’UMI baka da kyau, wato dai kayi rantsuwa cewa saika lalata musu Ζ΄a ko, hmm banga laifinka ba, domin kuwa da fari nima na kwaΙaitu da babyn kuma wallahi har gobe ina tsananin sha’awarta, amma tunda kamin shigar sauri ba damuwa, idan kaci ka rage naci sauran koba haka ba guys ” Bash yafaΙa yana dariya,, wani irin abune ya tokare maΖoshin Zaid, bawai don wani abu ba, saidon kalaman da Bash ke faΙa, wai idan yaci ya rage yabasa ya Ζarasa, lallaikam, ai dudduniya babu wanda zaici Zahrah bayanshi,,,
Kallonsa Bash yakumayi haΙe da Ιage gira cikin shaΖiyanci yace “SHU’UMI yadai kodai ka kamune ?” wata uwar harara Zaid ya wurga mawa Bash cike da miskilanci yace “Banshirya faΙawa soyayya yanzuba, babuma so a tsarina, sai dai ina matuΖar sha’awarta fiye da komai aduniya, soon kuma komai zai dai dai ta “
gaba Ιaya abokan Zaid suka kwashe da dariyan mugunta, domin sarai sunsan waye Zaid idan yace saiyayi abu babu makawa sai yayi, haka kuma duk macen daya Ιana mawa tarko, to tabbas saita faΙa,,, haka dai sukaita zuba iskancinsu……
Jabeer ne tsaye a Ζofar gidan su Zahrah, yayi kyau cikin shigarsa ta kamala, wato jamfa da wando, haΖiΖa Jabeer ma kyakkyawane kuma shima yana da burgewa, saidai baza a taΙa haΙa shi da Zaid ba, because Zaid na dabanne,,, Baffa ne ya taho buja buja zaishiga gida, dawowarsa kenan daga kasuwa,, harΖasa Jabeer ya tsugunna yagaida Baffa, washe da baki Baffa ya amsa gaisuwar,, cike da jinkunya Jabeer yace “am Baba dama…dama nazo wajen Zahrah ne “
“To..to…to yaro sannunka da zuwa, ince dai tace tana fitawo ?” Baffa ya tambaya washe da baki,, “A’a” Jabeer yafaΙa yana sosa Ζeya,, buzur Baffa ya faΙa cikin gida, tundaga zaure ya soma kwaΙa mawa Zahrah Ζira…. Zahrah ! Zahrah !! Baffa yaketa faΙa harya shigo cikin gidan, Zahrah dake Ιakinta tafito tana amsa Ζiran da Baffa keyi ma ta,, “ke wace irin shashasha ce wai Zahrah ? yazakibar baΖo yanata jiranki a waje, to wallahi maza kiwuce kije kisa mesa,tunkan yayi zuciya yatafi, domin su masu kuΙi taurin ran tsiya garesu, sam basa son jira….” cikin Ιoki Zahrah takoma Ιaki haΙe da Ιauko hijab Ιinta, Zahrah bata tsayananba hadda feshe jikinta da Ιaya Ιayan turarenta, lol,, wani irin daΙi takeji a cikin zuciyarta, kenan shima yadamu da’ita kamar yadda ta damu da shi, tabbas yau zata faΙa masa kalaman soyayya masu ra tsa zuciya,,
Wani irin faΙuwar gaba taji, alokacin da’idanunta suka sauΖa kan Jabeer, murmushi Jabeer yayi mata haΙe da soma takowa gareta,, itama murnushin tayi masa amma na dole, ko kaΙan batajin sonsa a cikin zuciyarta, haka bakuma tajin Ζinsa, sai dai kuma bashi taso ganiba, Zaid Ιinta taso ace ta gani,,
“Amincin Allah yatabbata agareki, yake ma’abociyar kyawun zuciya da ta sura !!” Jabeer yafaΙa dai dai sanda yaΖaraso gareta,, sunkuyar da kanta Ζasa tayi haΙe da soma wasa da yatsun hanunta, cikin murya Ζasa Ζasa tace dashi “Ina wuni ” lapia Ζalou ” ya amsa mata yana mai kafeta da idanu…. a hankali ta Ιago idanunta ta saci kallon Jabeer wanda shima kallon nata yakeyi,, dai dai lokacin haΙaΙΙiyar mota Ζirar BUGGATI taΖaraso wajen, dai dai su motar taci wani irin mahaukacin burki,, wanda yasanya hankalinsu da wowa, kan motar,, take zuciyar Zahrah ta buga da sauri, domin kuwa ko tan tama batayi wannan motar Zaid ne…….A hankali Zaid yashiga sauΖe glass Ιin motar tasa, fuskarsa a matuΖar haΙe tamkar anyi masa mutuwa, wani irin mummunan faΙuwar gaba Zahrah taji alokacin da idanunta ya sarΖe da nashi, take idanunta sukayi rau rau da su, gyara tsayuwa Jabeer yayi haΙe da kallon Zaid yakuma dawo da kallonsa ga Zahrah wacce ta ke idanunta suka kawo Ζwalla,, *”FATIMA !! “* Jabeer yaΖira sunanta cikin tattausan murya,, kasa amsa masa tayi domin gaba Ιaya hankalinta naga Zaid,, cikin wani irin Ζunan zuciya Zaid, ya yimawa motarsa key, haΙe da soma ja baya, da wani irin Ζarfi yayi ribas Ιin motar haΙe da tada Ζura a wajen da gudun gaske yafigi motar tasa, yafara tafiya, tuni yata da Ζura a wajen da ya tsaya,, wasu irin zafafan hawayene suka shiga gangarowa a kan fuskar Zahrah,, cike da tsananin mamaki Jabeer ke kallonta, *Zahrah* yasake Ζiran sunanta a karo na biyu,, da gudu Zahrah ta juya ta shige cikin gida tana mai fashewa da kuka, Inna da Baffa suna zaune a tsakar gida sai ganin Zahrah sukayi ta faΙo musu tana kuka,,, cike da tsoro Baffa yanufi Ζofar gida, don ganin meke faruwa, amma ko da yafita baitarar da kowa ba, sai Ζurar motar Jabeer da ya gani,, tsuka Baffa yaja haΙe da dawowa cikin gidan, yana cewa “Ζ΄ar banza wata Ζilan koransa tayi, wannan mai jar fuskar bansan yazanyi da’ita ba mcheeww !! “…. Zahrah kuwa tuni ta wuce Ιakinta, kan Ζ΄ar yaloluwar katifarta, ta faΙa haΙe da sake kuka mai sauti, wani irin Ζuna da ciwo takeji a cikin zuciyarta, shikenan Zaid yatafi, yayi fushi da’ita, inama da tasan haka zata faru, wallahi da bata fita ba, Inasonka Zaid ! Inasonka !! dan Allah kadawo gareni !!!” taΖare maganar tanamai sake rushewa da kuka…….
Gudun bala’i Zaid ke shararawa a kan titi, gaba Ιaya idanunsa sun rufe, wani irin Ιaci yakeji acikin zuciyarsa, tun da yake a duniya baitaΙa jin abun daya keji a yauba, baisan meye sunan abun da yakeji ba, amma tabbas yasan koma menene to bashi da daΙi,, gani yake yi dudduniya babu wanda aka tozarta kamarsa,, Ζ΄an mata buhu buhu ke kawo kansu garesa, amma wai yau shike Ιaukan Ζafansa yaje gun wata banza, bayan haka kuma ya taradda ita tsaye da wani suna soyayya,, da Ζarfi ya bugi steering motarsa haΙe da fidda iska a cikin bakinsa,, take idanunsa suka kaΙa sukai ja tamkar anzuba musu barkono, sam shi bai iya Ιacin rai ba, domin idan ransa ya Ιaci ba sauΖi,,,, faka motar tasa yayi abakin titi haΙe da da danna wani madanni dake jikin motar, take wata Ζ΄ar Ζaramar drower ta bayyana haΙe da buΙe kanta, kwalaben tsadaddun wine ne guda huΙu jere a cikin drower’n, jikinsa na Ιari haka yaΙauki kwalbar wine Ιaya, buΙewa yayi haΙe da kaiwa bakinsa, tunda yafara sha bai tsagaita ba harsai da yasha wine Ιin fiye da rabi,, sauΖe kwalbar wine Ιin yayi daga bakinsa, haΙi da sauΖe ajiyar zuciya akai akai, kansa ya Ιora akan kujeran motar haΙi da lumshe idanunsa, ahankali yabuΙe bakinsa, yana mai shaΖan numfashi ta bakinnasa,, yau yafara yin danasani’n kawo kansa wajen ΖasΖantacciyar baiwa, talaka jikar talaka, yau ne rana tafarko a rayuwarsa daya fara da nasanin furta mawa Zahrah kalmar so, wai ma menene so Ιin ? ya yaudari kansa, da ya zubar mawa kansa Ζima da mutumci, tahanyar furta ma Zahrah so, mai yasa baiyi amfani da dukiyarsa da kuma izzarsa ba wajen sawa a Ιauko masa ita, yayi mata fyaΙe ta Ζarfin tsiya ? kansa yashiga bugawa ajikin steering motar yana mai cije laΙΙansa,, yakai kusan 15 minute a wajen kafun daga bisani ya tada motar tasa yabar wajen, tuΖin ganganci yaci gaba dayi domin giya ta soma aiki tuni.. da Ζyar yasamu ya iya kai kansa Maitama inda a can guest house Ιinsa yake….
STORY CONTINUES BELOW
Yanashiga bathroom Ιinsa yasoma kwarara amai, saida yagama kafun ya wanke bakinsa,, yana fitowa kaitsaye yanufi wata Ζ΄ar Ζaramar drower, wata Ζ΄ar Ζaramar rover ya Ιauko daga cikin drower’n, haΙe da buΙeta take wasu kwayoyi suka bayyana, iban Ζwayoyin yayi haΙe da watsawa cikin bakinsa, ya kora da ruwan swan….Falo yakoma yazauna, wayarsa dake cikin aljihunsa ya ciro haΙe da cireta a security kai tsaye wajen tura saΖo (message) yashiga bai Ιau wani lokaci yana rubuta saΖon ba yayi sending,, kwanciya yayi flat a kan doguwar kujera, haΙe da lumshe idanunsa, har yanzu yanajin zuciyarsa babu daΙi, yana jin hakanne ba wai don yana son Zahrah ba, yanajin hakan ne saboda yana neman abu wani can daban shima yana nema,, knocking Ζofar falon aka shiga yi, wanda hakan ya tilasta masa tashi daga kwancen dayake yanufi Ζofar,, yana buΙe Ζofar tafaΙa cikin jikinsa, cike da Ζwarewar bariki, tanemi haΙe bakinsu waje Ιaya,, saurin kauda kansa Zaid yayi haΙe da sakarmata wani Ιan guntun murmushi wanda iyakansa kan leΙe, fari tayi da’idanunta haΙe da sake rungumesa Ζam tana mai shaΖan daddaΙan Ζamshin turarensa, janye jikinsa yayi daga nata, haΙe da sanya hannayensa duka biyu ya Ιalla aninayen rigar dake jikinta, take manya manyan breast Ιinta suka bayyana a fili, domin dama idan zata zo wajen shi bata sanya breziya saboda rinjaya da kuma Ιaukar hankalinsa,, hannayensa yasanya duka biyu ya damΖi breast Ιinta, cikin zafi zafi yake murzasu,, hanka Ιata yayi saman kujera, haΙe da Ιaukan fresh milk Ιin dake gefensa, yashiga tuttula mata ajikinta, sarai tagane nufinsa, don haka tuni tacire duk wata sutura dake jikinsa, yazamana babu komai jikinta sai fatar ta,, saida Zaid ya zazzage duka fresh milk Ιin nan ajikinta kafun ya Ιagota tsaye, bakinsa yaΙaura akan breast Ιinta ya shiga tsotsa da Ζarfi Ζarfi, yayinda ya cusa hanunsa a Ζasanta yana wasa da HQ Ιinta, gaba Ιaya Ramla ta shiΙe tafita a hayyacinta, a hankali Zaid ya kwantar da’ita, shikuma ya haye kanta…. Tun Ramla na gurnanin daΙi hatta dawo kukan daΙi, can kuma saiga Ramla na ihun azaba, domin kuwa Zaid ya riΖe wuta bana wasa ba, ihu Ramla keyi tsakaninta da Allah, domin kuwa kurzanta Zaid keyi tamkar anbasa brush ya wanke tayan machine,, ganin ihunta zai damesa yasanya hanunsa ya toshe mata baki,, saida Zaid yasamu gamsuwa kusan na uku kafun ya tashi daga kan Ramla, wanda a yanzu numfashin azaba kawai take fitarwa,, shikansa yasan cewa baiyi mata da wasa ba, domin dama da gayya yayi mata, haka al’adarsa take, idan har ransa ya Ιaci to fa baya samun relief harsai yasamu mace yayi ma ta cin kaca, sannan zaiji nutsuwa a zuciyarsa,, ko ajikinsa haka yashiga bathroom yayi wanka,, ko da yafito yashirya kansa, Ιan makullin motarsa yaΙauka, yafice daga cikin Ιakin ba tare da yace da Ramla Ζala ba..
Da Ζyar Ramla ta’iya yin wanka, harkukan azaba saida takumayi, tabbas yau Zaid yayimata cin da bai taΙa yi mata irin shiba, harwani zut zut wajen nata keyi, amma to yazatayi son kuΙinta ya ja wo mata, kwanciya tayi shame shame, akan gado, haΙe da Ιage Ζafafu sama, acewarta yau dolene HQ yasha iska saboda zafi yake tamkar anbaΙa masa barkono….??
Zaid kuwa yanabarin Maitama kai tsaye *TRANSCOP HILTON* yanufa, domin yana da appointment da wani abokin business Ιinsa……
Kuka sosai Zahrah tayi a wannan daren harsai da ciwon kai ya sauΖa mata, wata irin zazzafar soyayyar Zaid ne ke huda jini da jijiyarta, batasan tana mawa Zaid tsananin so ba sai a yau Ιin, haka nan taji wani irin tsanan Jabeer ya Ιarsu acikin zuciyarta, a cewarta duk shine silan faruwar hakan,, haka tayi ta kuka babu mai rarrashinta……..
Zaid kuwa bashine yadawo Maitama ba sai wajen Ιaya da rabi na dare (1:30 Ξ±ΠΌ) koda ya dawo ya iske Ramla tana ta sheΖa baccinta tayi ΙaΙΙaya akan gado,, murmushinsa na mugunta yayi,haΙi da shigewa cikin bathroom yayi wanka… Babu tausayi ko lallama acikin sha’anin Zaid, haka yatashi Ramla daga baccin da takeyi, batare kuma da ya tsaya wani romance Ιinta ba, ya sake afka ma ta,, wannan karon kam Ramla hadda cizo ta haΙa masa amma kamar wacce ta ciji Ζarfe, ko gizau baiyi ba,,, iya wahaltuwa Ramla tayi a wajen Zaid, yanzu kam ko Ιaga kanta batayi, saboda tsabar wahala,, haka yaΖaraci sukuwarsa ya sauΖa akanta,, bayan yayi wanka, ya bata wasu Ζwayoyi na kashe zogi tasha, mintuna Ζalilan bacci yayi gaba da’ita,, shikuwa saida yakuma shan wata giyar kafun bacci yaΙaukesa…….
Washe gari….Haka Zahrah tatashi gaba Ιaya jikinta ba Ζarfi, domin jiya kwana tayi da zazzaΙi a jikinta,, a daddafe tayi shirin makaranta ta tafi…..
Haka ta wuni cikin makarantar sukuku batajin daΙin komai, Husnah ce ma mai ΖoΖarin kwantar ma ta da hankali…..
Abu kamar wasa yau Kwana huΙu kenan Zahrah bata sanya Zaid a’idanunta ba,, gaba Ιaya tashiga cikin damuwa bata wani walwalan kirki, ta kunna wayar daya bata ma wai ko Ζiransa zai shigo amma shiru ko saΖo babu balle Ζira,, takan kulle kanta a Ιaki tayi kuka sosai, domin gani take shikenan itakam ta rasa Zaid……
Zaid kuwa fushi yake da’ita amma bawai hakan nanufin yasauya Ζudirinsa akan taba ne,, yana nan akan bakansa kuma alΖawari ya Ιauka sai ya cika sa insha Allahu,, yau kwanansa biyar rabonsa daya sanyata acikin idanunsa, haka nan yaji yauΙin yanason ganinta…..tsab yashirya kansa cikin wani haΙaΙΙan milk colour yard mai kyau da tsadar gaske, sosai kayan ya amshi jikinsa, domin Zaid ba baya bane wajen iya gaye,, daddaΙan Ζamshi ne kawai ke tashi ajikinsa,, motarsa Ζiran Range Rover brown colour yashiga,, kaitsaye Unguwar su Zahrah yanufa, bayan yabiya ta *JABI LAKE* yayi mata siyayya…..
“Ke Zahrah wai mekikeyi ne da haryanzu bazaki tashi kije aikan da nayi miki ba ?” Inna dake tsaye abakin Ζofar Ιakin Zahrah ta tambaya… Cikin sanyin muryarta tace “Gani nan zuwa Inna yanzun zanje”
Hijab Ιinta ta sanya haΙe da zura flat shue Ιinta mai sauΖin kuΙi,,, kuΙi takarΙa a wajen Inna tayi ficewarta… tafe take akan layinnasu amma kanta duΖe yake a Ζasa kamar koda yaushe, kallo Ιaya zakai mata kafuskanci cewa tanacikin damuwa,, tazo shiga kwana kenan shikuma ya danno hancin motarsa,, sam bata lura da shiba kasancewar kanta duΖe yake a Ζasa,, cak ya tsaida motar tashi, yana mai kafeta da mayun idanunsa,, ci gaba da tafiya Zahrah tayi domin bata lura da shiba,, a hankali yabuΙe murfin motar haΙe da fitowa, cikin takunsa na Ζasaita yasoma bin bayanta,, kasancewar a hankali take tafiya yasanyashi saurin cimma ta,, “Ina zakije ?” muryarsa ta doki dodon kunnenta,, da sauri tajuyo gareshi, aikuwa tabbas shiΙinne, take taji wani irin shouck a jikinta, sakamakon karabkiya da idanunsu sukayi da juna, idanunta ne sukayi rau rau dasu, yayinda Ζwalla tacikasu tab,, kallon juna suka shiga yi har na tsawon wasu mintuna, batare da kowannensu ya Ιauke idonsa daga kan na Ιan uwansa ba,, “Ina zakije ?” yasake mai maita tambayar tasa gareta…Ζasa tayi da kanta yayinda Ζwallan dake cikin idanunta suka gangaro,, cikin murya mai sanyi tace “Aika” kansa ya gyaΙa haΙe da miΖo mata hanunsa yace “Zo mu koma gida” ba musu ta miΖa masa hanunta yakama, wani irin abune yaratsa jiki da zuciyarsu, su duka biyun,, hanunta dake cikin nasa yashiga murzawa duk da cewa tafiya suke,,, Ζofar gefen mai zaman banza ya buΙe mata ta zauna, shikuma ya koma gefen driver yayi mawa motar key,, mintu 2 yakawosu Ζofar gidansu Zahrah’n…. kafeta yayi da idanunsa masu riki tata, yayinda yake sauΖe numfashi a hankali…….Tsawon lokaci Zaid yaΙauka yana kallon Zahrah batare da yace da’ita Ζalaba, Ιan nisawa yayi haΙe da sauΖe ajiyar zuciya, “maiya sameki kike kuka ?” yayi mata tambayar cikin taushin murya,, Ιan Ζaramin bakinta taturo gaba haΙe da cewa “to bakai bane katafi kabar….. !” saurin toshe bakinta tayi jin Ιarakar da take shirin yi,,, murmushin gefen baki Zaid yayi, haΙe da yi mata wani irin kallo, “umm Ζarisa mana inajinki” yafaΙa da sassanyar murya…Sunne kanta Ζasa tayi domin kuwa ba shakka suΙutar baki na nema yakaita gajin kunya,, gyara
zamansa yayi haΙe da cewa “Waye shi ?”…Ιan satar kallonsa tayi cikin siririyar muryarta tace ” Shi wa ?”… “ba’a dawomin da tambaya, amsa kawai nake nema, don haka faΙamin wanene shi…?” sai yanzu tagano abun dayake nufi,, jitayi gaba Ιaya jikinta yayi sanyi.. “Wanine !!” tabasa amsa cikin ΙarΙar… Kansa kawai ya kaΙa haΙe da taΙe baki, satan kallonta yayi ta gefen ido ” kinasonsa kenan ?” ya jefo mata tambayar da ba ta shirya amsar sa ba… Satan kallonsa takumayi akaro na biyu, haΙe da girgiza kanta alamar a’a,, yaga abun datayi amma saiya share yayi kamar baigani ba, domin so yake tabuΙi baki tayi magana…. Tambayar yakuma maimaita mata,, cikin sanyi tace “A’a” numfasawa yayi haΙe da cewa ” to wakike so ?”… Dum haka Ζirjinta ya buga, domin bata da iko ko zarran da zata fuskancesa gaba da gaba tace shi takeso, ko ma ba haka ba ita macece mai alkunya da kuma Ζima, furtawa namiji kalmar so, awajenta ba dai dai bane,, bata taΙayi ba bakuma zatayi azarΙaΙi ba…. “kinyi shiru” yafaΙa dai dai sanda ya Ιau gorar ruwan swan yakai bakinsa, idan tace dashi babu Ζwarai ta cuci kanta da zuciyarta ne, idan kuma tace dashi akwai to hakan nanufin yankewar alaΖarta dashine, saboda zaiga kamar bashi ta ke so ba….
Murmushi yayi haΙe da aje goran ruwan dake hanunsa, “MY ZAHRAH !!” yaΖira sunanta da muryarsa mai kashe mata jiki,, “Na’am !” ta amsa masa itama cikin sassanyar murya…. Ahankali ya lumshe kyawawan idanunsa haΙe da jingina bayansa ajikin kujeran motar,, kallonta ta maida kansa, tunda idanunsa a rufe suke yanzu zata samu chance Ιin kallonsa da kyau,, tabbas Zaid kyakkyawane na gani a nuna, yana da abubuwan Ιaukar hankali a tattare dashi, tanason Zaid sosai, ko don kyawunsa ma ya cancanta aso shi,… A hankali ya buΙe idanunsa da suka soma sauya launi daga farare zuwa ja, wani irin zubawa tsikar jikinta sukayi, sakamakon haΙuwar idanunsu waje Ιaya, wayyo Allah Zaid yana da mayun idanu masu matuΖar kyau da Ιaukar hankali, haΖiΖa kallon idanun Zaid sai wanda ya daure, domin suna da saurin kashe jiki da sauΖar da kasala… ” Banagajiya da kallonki, amma ke kina gajiya da kallona bakima so ki kalleni, maiyasa ?” ya tambayeta dai dai lokacin daya ware idanunsa akan cikakkun breast, Ιin ta, da tudunsu suka bayyano ta wajen hijabin dake jikinta, sunkuyar da kanta Ζasa tayi tana mai wasa da yatsun hanunta, batare da tabashi amsaba…
“Oh Allah wannan yarinyar zata kasheni, lallai randa na kamaki bazan miki da sauΖi ba !!” Zaid yafaΙa a cikin zuciyarsa, shi bakomaine ma yake basa takaici da’ita ba kamar rashin magana da batayi, daga eh sai a’a kawai take cewa shi wallahi haushima take basa…
Ita kuwa Zahrah batasan wainar da Zaid ke toyawa ba, saboda kanta na Ζasa, shikuwa gogan tudun breast Ιin ta kawai yakafe da ido, harwani haΙiye yawu yake, tamkar (bestyna Jikar Hajiya tasamu zazzafan balangu,lol)… DaddaΙan sauti ne yasamo tashi daga cikin wayarsa, da alama Ζira ne yashigo wayar tasa “Baby” shine sunan dake yawo akan screen Ιin wayar Ιaro Ιaro, wani irin dokawa zuciyar Zahrah tayi, domin kuwa taga sunan dake yawo akan screen Ιin wayar tasa… A hankali yaΙauki wayar haΙe da karawa akan kunnensa, tunda ya Ιauki wayar baice Ζalaba saidai murmushi kawai da ya yawaita akan fuskarsa, hakan kuwa ba Ζaramin Ζona zuciyar Zahrah yayi ba, wato dai dama yana da budurwa,, har ya cire wayar akan kunnensa banji yace Ζala ba, “Ina wayar dana baki ?” yayi maganar cikin halin ko inkula, “Tana nan” tabasa amsa a taΖaice domin wani haushi ne ya tokare ma ta maΖoshi,, “Maiyasa bakya amafani da’ita ?” “Babu amfanin hakan ” takuma basa amsa ataΖaice, kallonta yayi haΙe da fashewa da dariya harsai da fararen haΖoransa suka bayyana,, tamkar wani tv haka Zahrah tayi ΖasaΖe tana kallonsa bakaΙan ba yayi kyau da yana dariyan, lalle Zaid Ζarshene wajen kyau,, saida yayi dariya sosai kafun ya tsagaita haΙe da kallonta “Kishi ko Ζ³an mata ?” turo Ιan Ζaramin bakinta gaba tayi haΙe da yi masa hararan wasa, lumshe idanunsa yayi gami da buΙewa alokaci guda, “Soyayyata tayi miki mummunan kamu amma zurfin ciki ya hanaki faΙa, shikenan to ni zantafi sai kificemin a mota ko” yaΖarasa maganar yana mai tamke fuska tamkar bashine ya gama dariya yanzu ba….Hmm Zahrah uwar kuka, take idanunta sukayi rau rau dasu, cikin muryar ta mai sanyin amo tace “Kayi haΖuri !!” kallonta ya kuma yi alokaci na barkatai “Hakan nanufin kin amince kina so na kenan??” A hankali tashiga kaΙa kanta alamar “eh” Kyakkyawan murmushinsa mai sauti yayi haΙe da kashe mata idonsa Ιaya, da sauri tayi Ζasa da kanta, tana Ιan murmushi, tana mai kuma jin wani irin farinciki na ratsa zuciyarta, ko ba komai yanzu ya fahimci cewa akwai soyayyarsa acikin zuciyarta…. Ledan dake bag sit Ιin motar ya Ιauko haΙe da miΖo mata cikin murya mai sanya nutsuwa dakuma nuna tsantsar soyayya yace “wannan kyautane a gareni, sauran kuma special gift na amsar soyayyata da kikayi very soon yana nan zuwa, amma bana fara baki wata kyauta…” ya Ζare maganar yana murmushi. Wani Ιan Ζaramin box ya Ιauko daga cikin wani keΙaΙΙen waje dake cikin motar, box ne mai kyaun gaske wanda aka Ζawata jikinsa da wasu irin furanni masu kyawu da Ιaukar hankali, koda ya buΙe box Ιin wani kyakkyawan zube ne ya bayyana, wanda akayisa da zallan gold, murmushi Zahrah tayi domin kuwa sosai zoben yayi mata kyau, hanunsa yamiΖa mata, alamar ta bashi nata hanun, cike da kunya tamiΖa masa lallausan hanunta, saida Zaid ya sauΖe ajiyar zuciya, lokacin da taushin fatar Zahrah da tasa suka haΙe waje guda,, kama hanunnata yayi da kyau haΙi da ciro zoben yasanya mata cikin yatsarta ta uku, Ιas zobennan yazauna acikin yatsar Zahrah, tamkar angwada hanunnata kafun ayishi, batasan sanda tayi murmushi ba harsaida haΖwaranta suka bayyana, bakomai yasa hakanba, face kyaun da taga zoben yayi mata a hanunta, dama ita mutumce mai tsananin son kayan ado, rashi ne yasanya ta dangana komai nata ga Allah…. “Cire zobennan daga yatsarki dai dai yake da cire sona azuciyarki, please ki tausayamin kada kicire domin ina tsananin sonki My Zahrah ta, ke Ιin ta dabance a wajena, kimin alΖawari bazaki taΙa cire zobennan ahanunki ba, har abada !!” Yanda yayi maganar idan ka kallesa zaka rantse da Allah cewa bashi bane, domin kuwa sam baiyi kama da irin mutanennan da zasuna baran soyayya ba, Wani irin farinciki haΙe da tsananin daΙi, su suka shiga huda zuciyar Zahrah, “HaΖiΖa Allah yayi mata babban zaΙi, har abada bazata taΙa daina mamakin soyayyarsu da Zaid ba, domin kuwa duk da kyawunta wallahi Zaid yakerewa ajinta, tayi imani da cewa Zaid ba’irin mazajennan bane, da ake samunsu saka ka acikin gari, irinsu Zaid sai wacce take da rabo da kuma tsananin sa’a ke samunsu, tabbas itakam tana da sa’a, tana kuma daΙa godemawa Allah ako dayaushe..” “My Zahrah !!” yakatsemata tunaninta tahanyar Ζiran sunanta,, “Nayi maka alΖawari bazan taΙa cire zobennan ahanuna ba, har gaban abada,harsai munhaifi Ζ΄aΖ΄a da jikoki, da shima zan mutu” Zahrah tafaΙa cike da kunya. .. Baki kawai Zaid ya hangame yana kallon Zahrah, bakaΙan ba kyawunta yaΖaru da ta ke magana, ashe haka shugar baby’ntasa take kyau intana magana baisani ba?.. Ζan numfasawa yayi haΙe da gyara zamansa cike da salon yaudara, yace “Zantafi Dad Ιina yana Ζirana, amma gobe zandawo saboda nasake ganin wannan kyakkyawar Baby’n tawa !!”…. Saurin cusa kanta cikin cinyoyinta tayi tana murmushi, (Allah sarki basaban ba su Zahrah anji kalaman love,lol)… “Inasonki My Zahrah !!” yafaΙa cikin shauΖin Ζauna,, yanzu kam Ιago da kanta tayi haΙe da watsa masa kyawawan idanunta, wani irin zubawa tsikar jikin Zaid yayi domin kuwa wani irin kallo Zahrah keyi masa “Nima Inasonka !!” Zahrah tafaΙa tana mai shagwaΙe fuska, haΙe da karya wuyanta gefe,, har abada bazai taΙa gajiyawa da murmushi ba, domin yanzuma murmushin kawai yayi mata,, cike da nutsuwa ta buΙe murfin motar, bayan ta Ιauki ledan daya tursa sa ta kan saita Ιauka,, wani irin kallo sukamawa junansu, kafun tashige cikin gida,, Zaid yana ganin shigewarta ya saki wata irin mahaukaciyar dariya, hadda riΖe ciki, dariya sosai Zaid yakeyi tamkar wani mahaukaci, bakomai yasa hakanba, face tunowa da kalaman Zahrah dayayi, “Wai ita da shi zasu haifi Ζ΄aΖ΄a hadda jikoki ” Lallai yariyarnan ta haukace… Yakuma fashewa da dariya, saida yayi dariya sosai, kafun ya tsagaita hanunsa yasanya yasoma shafa, kwantaccen sajen dake kan fuskarsa,, ” Very soon zakiga Special gift Ιinki !!” yafaΙa ahankali, kansa yajinjina haΙe da fidda iska tacikin bakinsa, key yayi wa motarsa, haΙi da harbata kan titi, yau Ζal yakejin zuciyarsa domin kuwa yanzu yafara buga game Ιin yana da tabbacin cewa kuma bazaiyi game over ba…..
Zahrah kuwa tanashiga cikin gida da lale marhaban, Inna ta tarbeta, domin tuni a leΖe leΖenta da ta sabayi waje, ta leΖosu cikin mota,, amsar ledan Inna tayi, haΙe da bajewa kan taburma tashiga ciro abubuwan dake cikin ledan, still kayayyakine na kanti masu kyau da tsadar gaske, sai kuma mayukan shafa, dasu powder, hadda su tsadaddun turaruka, gefe kuwa Ιaurin kuΙine Ζ΄an dubu dubu masu yawan gaske,, jiki na rawa Inna ta Ιauka haΙi da kaiwa kan hancinta tashiga shinshinasu, “Um kuΙi masu gidan rana, kuΙi maganin damuwar babba da yaro, kuΙi masu saiwa mutum Ζ΄anci, kuΙi basu zuwa gareka saikana da rabo, ni dai Allah yakashe ya bani !” Inna tafaΙa cike da jindaΙi,, kai kawai Zahrah ta girgiza, har cikin zuciyarta batajin daΙin abun da Inna da Baffa keyi, domin hakan kamar zubar mata da mutumci ne, saboda iyayen Ζwarai basa haka,,, wasu Ζ΄an tsiraru daga cikin kuΙin Inna ta kama hanun Zahrah ta damΖa mata, haΙe da cewa “Saura kifaΙamawa wancan Ζwarnafaffen Baffan naki cewa Zaidu yaron arziki yazo, ni dake ne, tattare kayayyakinnan maza kisasu a Ιakinki, domin ban buΖatarsu, kuΙi ne nawa kuma na samu, saura kwana kaΙan nima nafara sanya lasa lasai, hmmm nimafa saina zama wata babbar Ζwaruwa acikin garin Abuja’nnan, domin kuwa Allah yabani bazan tauyewa kaina haΖΖi ba ehe !!” Inna taΖare maganar tana mai turo Ιaurin Ιankwalin ta gaban goshi,, ita dai Zahrah batace da’ita Ζalaba, saima tattare kayan tayi tanufi Ιakinta…
Dariya sosai Abid keyi hadda tsugunnawa Ζasa, sosai labarin da abokinnasa yabasa yasanyashi nishaΙi… Ζan tsagaitawa da dariyan yayi haΙe da maida kallonsa ga Zaid wanda hanunsa ke Ιauke da glass cup yana sipping alcohol, “Gaskia kai Ιin Shu’umi ne, amma miye next target Ιinka ??” Wani irin murmushi Zaid yayi wanda yafiyinta idan zai gudanar da mugunta, *”RAPING Ιinta zanyi (FyaΙe)”* Zaid yafaΙa a taΖaice…..
Post a Comment for "SHU'UMIN NAMIJI CHAPTER 3 BY FATYMA SARDAUNA"