RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 13 KARSHE END BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO

RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 13 KARSHE END BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 4  CHAPTER 13 KARSHE END BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO               Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA Baban Justina ya Kwace Umma daga hannun matarsa Rabeka, ya dubi su Umma ya ce, “Me ke tafe da ku?”  Umma ta nuna Nasreen da Naufal ta ce, “Wadannan ‘ya’yan sune Saudatu ta Haifa. Ina . nufin jikokinku ne.” Rabeka ta kafe su Nasreen da idanu, a lokaci guda Nasreen ta Karasa kusa da ita  Www.bankinhausanovels.com.ng  hawaye suna zuba, tana jin za ta fi yin alfaharida_ – su, fiye da mahaifinta. Ta rungume Rabeka ta saki kuka. Rabeka ta rungume Nasreen ta hada da Naufal. Gaba daya kuka suke yi. Sai bayan sun zauna ne Umma ta nuna Sultan, sannan ta gaya masu duk yadda aka yi. Sultan yasha albarka, haka sun Karyata maganar da ake fadi akan musulmai, sun tabbata a cikin musulman akwai na Kwarai akwai kuma bata gari. Sun yi alKawarin zuwa suga gidan Nasreen.  ZAMU TASHI  Nasreen kuwa taKi tafiya tace a tafi a barta, tana son yin hira da Kakanninta, tana son jin labarin ma…