RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 1 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO
RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 1 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO RUBUTACCIYA BOOK 4 CHAPTER 1 BY FATIMA IBRAHIM GARBA DAN BORNO Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA duk ka sallame su su tafi. Kana sakin su jibi zan daura maka aure da tsala-tsalan ‘yan mata wadanda suka fi ku, ku kuwa sai ku yi shekaru goma kuna yawo babu mashinshini, da anzo neman aurenku ace ai fada suke yi da kishiyoyi, suna ya lalace. Shi namiji yake, ko me zai yi ado ne akan ku. Kananan ‘yan iska. Kada ka sake kula kowa ni zanji da su, zo ka wuce.” Www.bankinhausanovels.com.ng Zakiyya da ta ji maganar takarda sai kuma idanunta suka bude. Duk da haka sai da ta mike tana duban Umma sama da Kasa ta dubi Nasreen ta fara bata amsa, “Uwarki arniyar nan ita ce kare ba ni ba. Ke kuma da kike cewa ya sake mu, ai ni ko ya sake ni babu inda zanje domin naci gida Wallahi, saboda abinda ke cikina dole shi ne magajinsa. ” Sultan ya ja ya tsaya cak! Daga barazanar dukan da yake shirin kai mata. Maganar ciki ya razana dukkan mutanen da ke cikin dakin daga ciki har da Umma. ZA…