RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 6 BY Fateeyzah mbs✍️ RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 6 BY Fateeyzah mbs✍️ Www.bankinhausanovels.com.ng *ALHERI WRITERS ASSO* *A.W.A* https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/ https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu *RAYUWAR CAMPUS* _(Rayuwar ‘yanci)_ *_Na Fateeyzah mbs_✍️* http://Fzahmbs.blogspot.com *_Fateeyzah@wattpad_* *_Marubuciyar_* *_Gidan nagoggo_* *_Doctor zahrah_* *_Yakin Mata (aure)_* *_Kuda wurin kwadayi_* _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_ *_ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ_* *_Page 06_* Haka suka yi ta chanza styles har suka yi releasing, sannan ya d’auketa cak zuwa toilet, nan ma sai da suka gama romancing d’in juna, sannan suka yi wankan tsarki suka fito, a gurguje suka shirya don yamma tayi, maida Abayarta tayi, sannan tace “Toh Doctor ni zan wuce”. K’ayataccen murmushi ya saki, yana mai fad’in “shikenan ai, mun warware daku, sai wani time din”. “Haba dai doctor, har so kake mu kuma haduwa wani time din, please a bar batun carryover, gwanda kawai…