RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 2 BY Fateeyzah mbs✍️ RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 2 BY Fateeyzah mbs✍️ Www.bankinhausanovels.com.ng *ALHERI WRITERS ASSO* *A.W.A* https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/ https://chat.whatsapp.com/FqpYwmmbahRLaZHssfLpfu *RAYUWAR CAMPUS* _(Rayuwar ‘yanci)_ *_Na Fateeyzah mbs_✍️* http://Fzahmbs.blogspot.com *_Fateeyzah@wattpad_* *_Marubuciyar_* *_Gidan nagoggo_* *_Doctor zahrah_* *_Yakin Mata (aure)_* *_Kuda wurin kwadayi_* _Tukwicine ga daukacin matan jami’a_ _ina baku hakuri na rashiin ganin posting dina na littafin *kuda wurin kwadayi,* insha Allah gobe zaku jini._ * ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ * *Page 02* *ELEGANTY* ,Babban club ne a garin wanda ya tara manyan masu kudi da ‘yan siyasa, duk wata yarinya da take jin ita wata shegiya ce, wacce runs ya bi mata jiki, zaka sameta a wannan club mai cike da Alfasha. Napep din na tsayawa a kofar wurin, suka kama sumy dake gyangyadi duka fitar da ita tare da sallamar mai napep din, wasu mirtika mirtikan katti ne a bakin kofar sai ma…