NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 12 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 12 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI NA SHIGA ALJANNAH BOOK 3 CHAPTER 12 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA A Kufule Adamu ya tare Salmanu. Oh kai mata maza ne kake tunanin in ka je zai neme ka ko?” SO Shi kuma yana dariya ya-amsa masa, “Ko dai zai neme ka, ai kai zaka shirya ‘ yanzu ka tafi, Tanimu cigaba da ba _ shi bayani….’. De Kafin ya rufe baki Adamu yayi gaba yana cewa, . “Zan je amma duk bala’inku wallahi sai na yi baccin awa daya” “Dan raini wayo”. — In ji Tanimu. Salmanu ya tare shi bayan ya fara tafiya, “Kai ma ai wani dan rainin wayon ne, na ji kana kira mana Kananan alhaki wani besfa, ni ina da niyyar ta dalilin Honorable din nan duk sai mun je Kasa mai tsarki”. Cikin zumudi Tanimu ya ce, “Ka ga kuma tunanin ka yayi kyau” ****** Sa’a ita kadai ta je wajen Basaraken malaminta. Da farko ya so ya Ki bayar da ~ maganin ga Salma da ta Ki zuwa da kanta, sai da Sa’a ta matsa masa da magiya kuma dai da sabon da ke tsakaninsu ya sanya ya saurare ta, bayan ta . kwararo masa …