MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 7 KARSHE END BY REAL FAUZAH TASIU
MY BESTIE'S HUSBAND CHAPTER 7 KARSHE END BY REAL FAUZAH TASIU MY BESTIE’S HUSBAND CHAPTER 7 KARSHE END BY REAL FAUZAH TASIU Www.bankinhausanovels.com.ng Miqewa shima Jamal yayi cikin sarqewar murya yace “dad da gaske kasanta Yaya a Ina kasanta meye alaqarka da ita don Allah?” Qit Ja’afar ya kashe wayar tsabar kidima da tashin hankali Ina Jamal yasan Rafi’ah dama ashe Bata mutu ba? A Ina ta boyewa ganinsa tsayin wadannan shekarun kusan antafi hudu meyesa ta kasa nemansa a halin tana raye Kuma tasan shima yana raye? Tambayoyin da yaketa jerawa kansa kenan babu amsa dole ya miqe ya fara neman lambar Mai martaba bugu biyu ya daga ya fara zayyane masa abinda ke faruwa Mai martaba yayi hamdala yace “dama da safe nakeson kiranka kome kakeyi ka bari ka taho gida abubuwa fah sun lalace Ina buqatar ganinka da gaggawa” Saida gabansa ya fadi da Mai martaba yace dole ya taho gobe yasan wannan Kiran bashida mafuta shiyasa ya aje wayarsa ranar bai rintsaba kamar yanda Jamal ma bai rintsa ba itama Rafi’ah da batasan meye yake faruwa ba Bata rintsa di…