MOON CHAPTER 8 KARSHE END BY NIMCYLUV MOON CHAPTER 8 KARSHE END BY NIMCYLUV Www.bankinhausanovels.com.ng Da sauri² Zuciyar Moon ta fara halbawa sbd tsoran daya gama cika zuciyarta, infact ma batai tunanin ganinsa yanzu ba, mene yasa yazo? Waya kirasa? Bayan ance mata sai ranar kilisa zaizo, ana igobe ɗaurin auren Yaah Faizak, runtsa idanunta tayi sosai tana jin yadda ya shige jikinta amma duk da hakan bai hana ta sauke numfashi fa,ita kanta tasan tayi missed Mijinta,kewa ba ɗan kaɗan ba, idanunta tane duk ya cicciko da ƙwalla bakinta na rawa tace “Dad!!” Lumshewa idanunsa yay tare da sanya dukkan hannayensa ya juyo da ita gabansa muryarsa can ƙasa yace “Ohh wow! Say ita again” shiru tai masa sbd ya fara firgita ta, tsoranta ɗaya kada Fulani ko Yakumbo ko kuma Jakadiya Salifa tazo ta kanta a haka, yana murza faffaɗan west ɗinta yace “say my name Queen Maimunatou, just say it nasan zaifi daɗi abakin ki fiye dana kowa, yeah! All ears Sarauniyar Nufaz” ƙara runtsa idanunta tayi sosai sbd yadda sukai kusanci da …