MOON CHAPTER 2 BY NIMCYLUV MOON CHAPTER 2 BY NIMCYLUV Www.bankinhausanovels.com.ng Belet ɗin dake maƙale da jikin kujerar ta,ya zameta yay a jikinsa kana ya ɗaura mata belet ɗin,kallonsa kawai take tana ɗan lumshe idanunta wanda sukai kumbura sbd kukan da tayi jiya,lafewa Deen yay jikin kujerarsa tare dajan idanunsa ya lumshe,a hankali baturiyar cikin jirgin ta fara faɗa kowa ya shirya jirgi zai tashi,Nana dake kusa ta Ovasi ta kalli Deen wanda ko inda take bai kalla ba, kuma tana da tabbacin shine ya bata offer ta aikin,a haka jirgin ya fara shawagi a ƙasa kafin a hankali ya fara yin sama-sama har cikin gajimare Moon dake zaune tana rarraba idanu tayi saurin ƙanƙame jikinta sbd karkarwar ba jirgin yay a hankali jirgin ya ɓace cikin gajimare.+ ABBA ya fito daga cikin part ɗinsa da sauri da sauri yana yi yana gyara zaman babbar rigar sa,a main parlour yaci karo da Farouk wanda ya fito daga cikin part ɗinsa yana gyara zaman agogon hannunsa, kallo Abban nasa yayi ya ɗauke kai,a tare suka fita compo…