YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM'UNA CHAPTER 7 BY HARUNA USMAN

YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM'UNA CHAPTER 7 BY HARUNA USMAN
YARINYA NUR DA SARKIN ALJANU SHAM’UNA CHAPTER 7 BY HARUNA USMAN  Www.bankinhausanovels.com.ng  A JIYA MUN TSAYA Bayan wata shida sai ga Sarki ya dawo don sake sabon shirin fita, duk ya rame ya fita kamanninsa, saboda tsananin Kawazucin ‘yarsa. Ya shiga gida mutanen gari suna ta murna, ana ta kade-kade da bushe-bushe saboda murnar dawowarsa. Matan gida, barori da bayi suka shiga hada-hadar da suka saba in Sarki yana gari. Lokacin da kowa ya bar shi don ya huta, abin mamaki sai ga ‘yarsa da yaje nema ta zo ta rungume shi. Mai martaba ya ji kamar mafarki ya ke yi. Sai da ya  ZAMU TASHI dauki ruwa ya wanke idanunsa sannan ya tabbatar cewa ba mafarki ba ne. Ya zura mata idanu yana hawaye saboda tsananin murna da Kauna da ya ke yi mata. Yana hawaye ita ma tana yi, a dalilin irin shakuwar da suka yi da kuma tausaya wa irin halin da ta ga ya shiga a dalilin rashinta. Yarinya ta kwashe labari kaf ta shaida masa. Da ya ji labarin, sai ya sake fashewa da kuka saboda takaicin Waziri. Ya yi tu…