NAMIJIN KISHI CHAPTER A BY JANNAH JAY

NAMIJIN KISHI CHAPTER A BY JANNAH JAY
NAMIJIN KISHI CHAPTER A  BY  Firdausi S Ahmad JannahJay                     Www.bankinhausanovels.com.ng  *NAMIJIN KISHI* By *JANNAH JAY* (Firdausi S Ahmad) Wattpad  *@jannahjay8* © 2019 بسم الله الرحمن الرحيم *Asssalamu alaikum, wannan littafi mai suna asama k’agaggen labarine wanda ya k’unshi illar zazzafan kishi dayakan jefa wasu ga zargin abokan zamansu wanda ak’arshe baya haifar da komi sai rashin zaman lafiya da nadama.Duk da kasancewar manzon (S. A. W) yace”duk wanda baya kishin iyalinsa bazai ji k’amshin aljannaba” Hakan bai bamu damar mudinga zafafa al’amuraba, wannan abun yazama ruwan dare awannan zamani daga bangaren kowane jinsi ma’ana maza da mata, ina fatan da d’an karamin fad’akarwar da zanyi wasu su amfana.Don Allah wanda yaga kuskure ko shawara k’ofa abud’e take asanarmin, pls adinga comment. Nagode*? 01 *KHAIR* ce tsaye suna magana itada *Ibrahim* wanda ya kasance immediate elder brother na friend d’inta *khadija mu’az* suna tsaka da magana basu san hawa ba basu san saukaba ka…