NAMIJIN KISHI CHAPTER B KARSHE BY Taku Firdausi S Ahmad JannahJay
NAMIJIN KISHI CHAPTER B KARSHE
BY Taku Firdausi S Ahmad JannahJay Www.bankinhausanovels.com.ng ? _*?ιĸιмaн ?rιтer’ѕ ?ѕѕocιaтιon*_ ?( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_) Hikmahwritersassociation2019@gmail.com loadιng………..✍? *NAMIJIN KISHI* By *JANNAH JAY* Wattpad @ *jannahjay8* © 2019 26 Narkewa Jamila take sai tashen shagwaba ake, an zama masu ciki tun a asibiti fallinta ya tashi, suna zuwa gida ta d’au wayarta tafara fesawa mutane ba ko kunya, shikuwa sai murmushi yake, furar ma shi ya had’a masu sai yatsina take, ita lallai game ciki k’arnin nonon ne yake neman damunta… Sai da tasami kwana biyu sannan takoma kan aikinta, baiyi k’ok’arin hanata ba don hawan jinin ya d’aga masa hankali, bai k’ara shiga fargaba ba sai da yaje gidansu yaji Mama nata nanata masa rike amanar matar tasa, sai yake ji kaman tasan komi abunka da mara gaskiya, daya dawo gida ranar sai ya tsiri magana akan sirri ga Khairi, ita da bata d’ago komi aranta ba sai ta biyeshi suke tattaunawa akan abun, tunda…