NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 6 BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI Www.bankinhausanovels.com.ng MUN TSAYA Salmanu ya kawar da kai kamar acikinsa, – “Ai shikenan, ka je kayi wurudin nemankudi ka kira aljan, in naga ka samu kuma ka wuce lafiya sai nima na bi hanya ka dan kar ka canja ni daga zama aboki idan kayi Kudin” salmanu Ya Kare zancensa cikin dariya, Adamu ma ya dara. Salmanu ya sake cewa, —- . “Ka san abinda za’ayi?” Adamu ya girgizakai. ” Salmanu yace, —“Don ma kar Salma ta biyo ka gida ta sammace ka ka zo mu je gidanmu mu kwana° Da sauri Adamu ya dube shi’ , “Wanne gidan naku?” – Wajen sana’armu nake nufi, ka ga dare kai kana wurudin neman kudi ni kuma ina yi mana na neman tsari da ‘yan sa ido, koda yake babu ma wanda yasa cewa ta silar sana’ar taka zamu samu kudin da wurudin naka ya samar” Adamu ya dan yi jimami kafin ya amince, ya ce, “Ni fadan Hajiyanake tsoro” Salmanu ya shiga rarrashi, , , “Kar ka damu, ka san mu da dabara dole zamu san Karyar da zamu Kirkir…