NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 10 KARSHE THEND BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI

NA SHIGA ALJANNAH BOOK 2 CHAPTER 10 KARSHE THEND BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI
NA SHIGA ALJANNAH  BOOK 2  CHAPTER 10 KARSHE THEND BY MAIMUNA IDRIS SANI BELI                   Www.bankinhausanovels.com.ng  MUN TSAYA  Kamar kullum duk wani abu da ya danganci Salma zuciyarsa ba ta _bashi muhawara bare ya tantance ya zaba, kai tsaye daga can saman zuciyar tasa wani ke bashi zabi. ya aiwatar bisa dole. ° ‘ Yau ma ya so ya ji bijrewa da nuna wa Salma iyakarta, amma ya ji wancan Karfin na son matsa masa murnar zama angon da yake tafiya ga amaryarsa, hakan kuwa ya je mata har da siyayyar kaji da kayan jiKa maKoshi. Ya’ dinga nuna mata doki da zumudi tamkar dama ita kadai ce sauran burinsa a duniya ya kuma samu. Www.bankinhausanovels.com.ng  “Ban san kana sona haka ba Adamu” Da kalmomin da ta dinga zolayarsa da su kenan, shi kuma yana amsawa tsakaninsa da_ ‘Allah, “Yanzu kin sani Salma, ina son ki fiye da -son kowa a duniya” In ya fadi haka Salma na jin wani munafikin hawaye na kurdo mata ta samu ta goge abinta, abinda take so kenan wato Adamu, ta kuma samu, in ba shi kadai ne bu…