SIRADIN RAYUWA CHAPTER 9 BY SAFIYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA

SIRADIN RAYUWA CHAPTER 9 BY SAFIYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA
SIRADIN RAYUWA CHAPTER 9 BY SAFIYA ABDULLAHI MUSA HUGUMA  Tun daga ranar da abun yafaru tasake zama so silent,takoma dabi’arta tada koma fiye da da,yawan shuru shuru,zaman kadaici dakuma tunane tunane,ta sanyawa daren suna da baqin dare a wajenta,duk da cewa mama sodangi na iyakar qoqarinta na ganin ta daidaita lamuranta,abinda bilkisu ta lura dashi shine,maman tasanya wani distance na daban tsakaninta da rukiya,bata fiya barinsu xama tare ba,hakanan rakiyan ta sauya mu’amalarta da ita,wani girma take bata kamar yadda suke a baya,kwatankwacin kuyanga da uwar gijiyarta.        Sai yanzu take ganin wautar data tafka da har tasaki jiki,ta manta silar zuwanta mexico,ta manta abinda ya kawota,takuma manta wacece ita,sa’an nan ta manta dukkan qalubalen da takan iya fuskanta har sai daya zo ya cimmata.        Duk yadda mama sodangi taso.dai daita komai abun yaci tura,abun yana damunta yana kuma taba ranta sosai,bata gane ba qaramin sabo sukayi da bilkisun ba har sai data maida kanta wannan yanay…