YAR SADAKA CHAPTER A

YAR SADAKA CHAPTER A
YAR SADAKA CHAPTER A BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHEEEM darene mai kumshe da iska mai matukar sanyi kasancewar yanayine na hunturu iska saikadawa yake kowanne yakame cikin dakinsa ya lullube dare yatsala sosai inda kowama yadade dayin barcin bakajin komai sai kukan karnuka inka debe Haidar dayake kwance samar yar katifarsa banda tsaki babu abunda yakeyi duk bayan second daya saikaji yaja tsaki yamuskuta gefensa inda take barci hankalinta kwance batamasan yanayibah sai sharar barci take yasakeyin tsaki nikam anhadani da jarabah nagudu bantsirabah nagudo gida dan inrage zafi gashi nan kuma ankuma lakabamun wata yasake jan tsaki kuma ma wai wannan yarinyar sa ar fati za ace itah ce matata niwama zantunkarah da wannan maganar nasan muddin dad yaji wannan zance kona lahirah saiyafini jin dadi yasake yin tsaki nikam nashiga tsaka maiwuya gashi yanzu jibi zanje gida wlh danasan hakan zata faru babu abunda zaikawoni wannan kauyen dahar za a hadani da kaya danni wannan kayane aka jijjibamun kuma dauka…