TAMBARIN TALAKA COMPLETE

TAMBARIN TALAKA COMPLETE
TAMBARIN TALAKA ? +                    1to5 https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/ Alhmdlh godiya ya tabbata ga Allah wanda ya sake bani daman rubuta wannan labarin bayan na kammala “SAINA AURESHI” Allah ka bani ikon gama wannan littafin lafiya dan alfarman annabi Muhammad (S A W)  PLZ BANDA YAWAN KORAFI BANCE KAR AMUN GYARA BA, BUT IN ZA’AYI GYARAN AYI TA HANYAR DAYA DACE PLZ? Gida ne ginin kasa wani wajan ya rufta, an rufe da buhu, saman kwanan ya tsofe duk yayi tsatsa, kana ganin gidan kasan lallai talauci yana cikin gidan dumu2, dan haka na shiga gidan in dauko muku bayani dakyau, daki uku ne a cikin Gidan, ciki da falo guda biyu,sai wani karamin daki, dakunan duk ba wasu girma garesu ba, jin gunjin kuka a karamin dakin yasa na le’ka, wata yarinya da bazata wuce shekara goma sha bakwai ba, naga Tana kuka tare da shesheka, fara ce amma saboda wahala farin nata ya boye, Tana kukan ne rike da cikinta domin yunwa take ji, kaman zata mutu,wata mata ta leko dakin ta Saki…